IQNA

Fitaccen Mai Koyar Da ‘Yan Maaranta Kur’ani A Masar Ya Rasu

23:44 - June 17, 2018
Lambar Labari: 3482767
Bangaren kasa da kasa, Mustafa Ragib wani fitacen mai koyar da yara karatun kur’ani n a lardin Kalyubiyya na Masar wanda ya rasu sakamakon bugun zuciya.

 

Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, ya naklato daga shafin sadarwa na yanar gizo na akhbarelyom.com cewa, Mustafa Ragib wani fitacen mai koyar da yara karatun kur’ani n a lardin Kalyubiyya na Masar wanda ya rasu sakamakon bugun zuciya a jiya Asabar.

Bayanin ya ci gaba da cewa, Msatafa ya kasance sannane a bangaren kyar da kur’ani ga yara ‘yan makaranta, inda da dama suka koyi karau da harda a wajensa.

Ya yi karatu a bangaren ilimin addini a jami’ar Azhar ya saukyakkyawar sheda daga jama’aawan halayensa da son jama’a.

Ya rasu sakamakon bugun zuciya ba zato ba sammani, kuma a yau ne ake gudanar da janazarsa.

3723105

 

 

 

 

captcha