IQNA

Littafi Mai Suna Daga Dan Shaidan Zuwa Coci A Ghana

23:47 - June 19, 2018
Lambar Labari: 3482772
Bangaren kasa da kasa, an buga wani littafi na mabiya addinin kirista a kasar Ghana mais uan daga dan shaidan zuwa cocin katolika a kasar Ghana.

 

Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, wannan littafi an buga shi kuma ya fara shiga dakunan karatu a kasar.

Babbar manufar littafin dai ita ce bayani kan addinin kirista da kuma tasirinsa ta fuskar tarbiya, ta yadda littafin yake koyar da yin amfani da kyawawan dabiu da kuam nisantar munanan dabiu na shaidan.

Littafin ya kunsha shafuka 436, kuma yana samun karbuwa daga mabiya addinin kirista  dukkanin fadin kasar ta Ghana, kamar yadda ya fara isa wasu kasashen yammacin nahiyar.

3723741

 

captcha