Sayyid Nasrallah:

An Samu Nasara A Cikin Sa'oi 48 Na Farkon Farmaki

Bangaren kasa da kasa, babban sakataren kungiyar Hizbullah Sayyid hassan Nasrullah bayyana cewa acikin sa'oin farko na fara kaddamar da farmaki kan yan...
Labarai Na Musamman
Yada Madaidaicin Ra’ayi Shi Ne Manufar Radiyon Kur’ani Na Aljeriya

Yada Madaidaicin Ra’ayi Shi Ne Manufar Radiyon Kur’ani Na Aljeriya

Bangaren kasa da kasa, gidan radiyon kur’ani na kasar Aljeriya na gudanar da bikin cikarsa shekaru 26 da kafawa.
23 Jul 2017, 23:43
Bayar Da Horo Ga Malaman Makarantun Addini A Uganda

Bayar Da Horo Ga Malaman Makarantun Addini A Uganda

Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da wani shiri na horar da malaman makarantun addinin muslucni a kasar Uganda wanda karamin ofishin jakadancin Iran...
23 Jul 2017, 23:46
An Kafa Wani Allo Na Kira Ga Muslunci A Chicago

An Kafa Wani Allo Na Kira Ga Muslunci A Chicago

Bangaren kasa da kasa, wata cibiyar musulmi mai suna Gain Peace ta bullo da wata sabuwar hanya ta yin kira zuwa ga sanin hakikanin addinin muslunci.
22 Jul 2017, 22:57
An Nuna Kur'ani Mai Nauyin Kilogram 154 A Madina

An Nuna Kur'ani Mai Nauyin Kilogram 154 A Madina

Bangaren kasa da kasa,a wani baje kolin kur'ani mai tsarki da ake gudanarwa a kusa da harami da kuma masallacin manzon Allah a Madina an nuna wani rubutaccen...
22 Jul 2017, 22:53
Palastinawa Na Yin Salla A Wajen Masallacin Aqsa

Palastinawa Na Yin Salla A Wajen Masallacin Aqsa

Bangaren kasa da kasa, Sojojin haramtacciyar kasar Isra'ila sun mamaye birnin Kudus domin hana palasdinawa Isa masallacin kudus.
21 Jul 2017, 20:35
Hamas Ta Yi Kiran Zanga-Zanga A Gobe Juma'a

Hamas Ta Yi Kiran Zanga-Zanga A Gobe Juma'a

Bangaren kasa da kasa, kungiyar Hamas ta yi kira zuwa ga gagarumar zanga-anga a gobe Juma'a a dukkanin fadin Palastinu.
20 Jul 2017, 23:35
Kace Na Ce Dangane Da Buga Kur’ani Mai Launi

Kace Na Ce Dangane Da Buga Kur’ani Mai Launi

Bangaren kasa da kasa, buga kwafin kur’ani mai tsarki da launuka daban-daban ya jawo tayar da jijiyoyin wuya a wasu kasashen larabawa.
20 Jul 2017, 23:33
An Bude Bangaren Nazarin Ilmin Kur'ani A Jami'ar Yemen

An Bude Bangaren Nazarin Ilmin Kur'ani A Jami'ar Yemen

Bangaren kasa da kasa, an bude tsangayar koyar da ilimin kur'ani a jami'ar Hadra maut da ke cikin gundumar Aden a kasar Yemen.
19 Jul 2017, 23:45
Rumbun Hotuna