gasar Kur'ani Ta Duniya A Malaysia A Shekarar 1973
Tehran (IQNA) gasar kur'ani mai tsarki ta duniya a kasar Malaysia a shekara ta 1973.
Gasar kur'ani mai tsarki ta duniya a kasar Malaysia a shekara ta 1973, tare da halartar manyan malamai da masana, da suka hada da marigayi Muhammad Taqi Muruwat.