iqna

IQNA

iqna
Al'ummar lardin Karkuk na kasar Iraki sun gudanar da tarukan tunawa da Kasim Sulaimani da Abu Mahdi Almuhandis bayan cikar kwanaki arba'in da shahadarsu.
Lambar Labari: 3484516    Ranar Watsawa : 2020/02/12

Wani karamin yaro dan shekaru hudu ya bayar da kyautar kwafin kur'ani ga gwamnan lardin Asyut na Masar a lokacin bude baje kolin kayan al'adu.
Lambar Labari: 3484515    Ranar Watsawa : 2020/02/12

Bangaren kasa da kasa, an kafa babban hoton Abu Mahdi Almuhandis a filin sauka da tashin jirage na birnin Bagadaza.
Lambar Labari: 3484514    Ranar Watsawa : 2020/02/12

Abbas Musawi ya bayyana cewa Iran za ta kare manufofinta a cikin kasarta da ma duk inda ya dace kuma za ta mayar da martani kan masu shishigi.
Lambar Labari: 3484513    Ranar Watsawa : 2020/02/12

Sarakunan Oman da Jordan sun aike da sakonni zuwa ga shugaban kasar Iran domin taya al'ummar kasar murnar bukukuwan ranar juyi.
Lambar Labari: 3484512    Ranar Watsawa : 2020/02/11

Bangaren kasa da kasa, tun da safiyar yau ne miliyoyin jama’a suka gudanar da bukukuwan cika shekaru 41 da juyin juya hali a Iran.
Lambar Labari: 3484511    Ranar Watsawa : 2020/02/11

A yayin gabatar da jawabi a gaban dimbin jama'a a yau shugaba Rauhani ya jaddada matsayin kasarsa na ci gaba da yin riko da manufofin juyi.
Lambar Labari: 3484510    Ranar Watsawa : 2020/02/11

Adadin sojojin Amurka da suka samu matsalar kwakwalwa sakamakon harin Iran a sansaninsu da ke Iraki yana karuwa.
Lambar Labari: 3484508    Ranar Watsawa : 2020/02/10

Shugabannin Afirka sun yi watsi da abin da ake kira yarjejeniyar karnia amansu na birnin Addis Ababa a kasar Habasha.
Lambar Labari: 3484507    Ranar Watsawa : 2020/02/10

Jagoran juyin juya halin muslunci a Iran Ayatollah Sayyid Ali Khamenei ya amince da yin afuwa ga wasu furnoni da ke gidan kaso a kasar.
Lambar Labari: 3484505    Ranar Watsawa : 2020/02/10

Babban sakataren majalisar diniin duniya ya bukacia cire Sudan daga cikin jerin sunayen kasashe masu daukar nauyin ayyukan ta'addanci a duniya.
Lambar Labari: 3484503    Ranar Watsawa : 2020/02/09

An gabatar da wani shiri na musamman kan juyin juya halin usulunci na kasar Iran a gidan radiyon kasar Uganda.
Lambar Labari: 3484502    Ranar Watsawa : 2020/02/09

Mamba a kwamitin tsaro an majalisar dokokin kasar Iraki ya bayyana cewa, sojojin Amurka sun fara ficewa daga kasar Iraki.
Lambar Labari: 3484501    Ranar Watsawa : 2020/02/09

Shugaban kwamitin gudanawa na kungiyar tarayyar Afrika ya bayyana cewa, kasantuwar babu falastinawa a cikin yarjejeniyar ba za ta kai labari ba.
Lambar Labari: 3484500    Ranar Watsawa : 2020/02/09

Musulmin kasar Slovenia sun gudanar ad sallar Juma'a ta farkoa masallacin da suka gina a babban birnin kasar.
Lambar Labari: 3484498    Ranar Watsawa : 2020/02/08

Musulmin kasar Canada na cibiyar (ILEAD) za su gudanar da wani zama mai taken karfafa zamantakewa tsakanin musulmi da sauran al'ummomi.
Lambar Labari: 3484497    Ranar Watsawa : 2020/02/08

Jahoran juyin juya halin muslucnia Iran ya bayyana cewa, bisa la’akari da yadda lamari ya koma yanzu dole ne Iran ta yi karfi yadda ya kamata domin a samu zaman lafiya.
Lambar Labari: 3484496    Ranar Watsawa : 2020/02/08

Babban malamin addini na kasar Iraki ya kirayi jami’an tsaron da su bayar da kariya ga masu zanga-zangar lumana.
Lambar Labari: 3484495    Ranar Watsawa : 2020/02/07

Daruruwan jami’an tsaron yahudawan sun afkawa musulmi a lokacin gudanar da sallar asuba a yau Juma’a.
Lambar Labari: 3484494    Ranar Watsawa : 2020/02/07

Kotun da ke sauraren shari’a Sheikh Zazaky da mai dakinsa ta sake dage zaman sauraren shari’ar har makon karshe na wannan wata.
Lambar Labari: 3484493    Ranar Watsawa : 2020/02/07