iqna

IQNA

jawabin
A jiya ne aka gudanar da zaman taron makon hadin kai a kasar Indonesia a garin Banten a daidai lokacin gudanar da tarukan maulidin manzon Allah (SAW).
Lambar Labari: 3483146    Ranar Watsawa : 2018/11/23

Bangaren kasa da kasa, Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran ya taya dukkanin al'ummar Iran murnar shiga sabuwar shekarar hijira shamsiyya ta 1397 tare da jaddada muhimmancin dogaro da irin kayayyakin da ake samarwa a cikin kasar.
Lambar Labari: 3482495    Ranar Watsawa : 2018/03/21