iqna

IQNA

shamsiyya
Rahoton iqna:
IQNA - Batun kona kur'ani da ayyukan kyamar Musulunci a kasashen duniya daban-daban sun kasance mafi muhimmanci al'amura da suka dauki hankulan masu sauraro da kuma tada hankulan musulmi a cikin shekarar da ta gabata (1402) shamsiyya .
Lambar Labari: 3490835    Ranar Watsawa : 2024/03/19

Bangaren kasa da kasa, Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran ya taya dukkanin al'ummar Iran murnar shiga sabuwar shekarar hijira shamsiyya ta 1397 tare da jaddada muhimmancin dogaro da irin kayayyakin da ake samarwa a cikin kasar.
Lambar Labari: 3482495    Ranar Watsawa : 2018/03/21