iqna

IQNA

gayyata
A yau ne kasar Saudiyya ta bude taron baje kolin aikin hajji a wani bangare na baje kolin aikin hajji a birnin Jeddah.
Lambar Labari: 3489357    Ranar Watsawa : 2023/06/22

Tehran (IQNA) 'Yan sandan Biritaniya sun sake samun kansu cikin wata badakalar wariyar launin fata da ta biyo bayan kisan wani bakar fata da ba shi da makami a Kudancin Landan da wasu jami'ai dauke da makamai suka yi a ranar 5 ga watan Satumba.
Lambar Labari: 3487875    Ranar Watsawa : 2022/09/18

Me Kur’ani Ke Cewa (29)
TEHRAN (IQNA) – An dora wa manzannin Allah guda biyu alhakin gudanar da wani muhimmin aiki a cikin mawuyacin hali. Aka ce musu: “Kada ku ji tsoro in kasance tare da ku.”
Lambar Labari: 3487838    Ranar Watsawa : 2022/09/11

Bangaren kasa da kasa, bayan kwashe tsawon shekaru fiye da biyu yana tsare Sheikh Ibrahim Zakzaky Jagoran Harkar Musulunci a Najeriya ya gana da wasu ‘yan jarida da jami'an tsaro suna gayyata .
Lambar Labari: 3482293    Ranar Watsawa : 2018/01/13

Bangaen kasa da kasa, Babban sakataren cibiyar Ahlul bait (AS) bayyana mahangar jagoran juyin muslunci na Iran a taron kasa da kasa kan muslunci kasar Senegal.
Lambar Labari: 3480894    Ranar Watsawa : 2016/10/31