iqna

IQNA

icc
Kotun kasa da kasa mai shari'ar manyan laifuffukan yaki ICC ta tabbatar da cewa an mika mata mutumin nan da kotun take nema ruwa a jallo saboda zargin azabtarwa da kuma kashe musulmin kasar Afirka ta Tsakiya sannan kuma a halin yanzu tana tsare da shi.
Lambar Labari: 3483133    Ranar Watsawa : 2018/11/19

Bangaren kasa da kasa, Babbar mai shigar da kara a gaban kotun hukunta manyan laifuka ta duniya Fatou Bensouda, ta bukaci a gudanar da bincike kan kisan kiyashin da aka yi wa 'yan kabilar Rohingya a kasar Myanmar.
Lambar Labari: 3482558    Ranar Watsawa : 2018/04/10

Bangaren kasa da kasa, kotun ICC ta bukaci Gwamnatin Najeriya da ta yi mata bayyani kan kisan gillar da Sojoji suka yi wa Musulmi shekarar da ta gabata a kasar.
Lambar Labari: 3480952    Ranar Watsawa : 2016/11/18

Bangaren kasa da kasa, kotun manyan laifuka ta duniya ta karbi wani dan Alka’ida bisa zarginsa da rusa wuraren tarihi a garin Timbuktu na kasar Mali domin hukunta shi.
Lambar Labari: 3370945    Ranar Watsawa : 2015/09/26