iqna

IQNA

ilmantarwa
IQNA - Hukumar kula da masallacin Harami da masallacin Annabi (SAW) sun kaddamar da wani shiri na ilmantar da dukkanin musulmin duniya wanda ta hanyarsa za su iya koyon kur’ani a harsuna 6 na duniya.
Lambar Labari: 3491048    Ranar Watsawa : 2024/04/26

Dar es Salaam (IQNA) A jiya 19 ga watan Disamba ne aka gudanar da taron karawa juna sani na masu tablig da malaman cibiyoyi da makarantu na Bilal muslim a Tanzaniya a cibiyar Bilal  Temke da ke Dar es Salaam.
Lambar Labari: 3490339    Ranar Watsawa : 2023/12/20

Stockholm (IQNA) Kungiyar musulmi da kiristoci a unguwannin babban birnin kasar Sweden sun yi shirin wayar da kan jama'a game da kur'ani da addinin muslunci ta hanyar gudanar da shirye-shirye na hadin gwiwa tare da bayyana adawarsu da wulakanta wurare masu tsarki na Musulunci.
Lambar Labari: 3489647    Ranar Watsawa : 2023/08/15

Tafarkin tarbiyyar annabawa; Ibrahim (a.s) / 8
Yawancin lokaci, duk bil'adama suna sane da kasancewar wasu halaye marasa kyau a cikin kansu kuma suna ƙoƙarin kawar da shi ta hanyar ilimi. Sanin Jihadi da ruhi da bincikensa a cikin rayuwar annabawan Ubangiji yana da muhimmanci ta wannan mahangar.
Lambar Labari: 3489366    Ranar Watsawa : 2023/06/24

Tehran (IQNA) Cibiyar Dar Al-Qur'ani ta Turai ta fara ne shekaru goma da suka gabata da nufin koyar da ilimin kur'ani ga masu sha'awar a duk fadin duniya. Dubban jama'a daga kasashe da dama ne ke maraba da ayyukan ilimantarwa ta yanar gizo na wannan cibiya.
Lambar Labari: 3489080    Ranar Watsawa : 2023/05/03

Fasahar tilawar Kur’ani  (8)
Ana kiran Mustafa Ismail Akbar al-Qara (mafi girman karatu), saboda ya bar tasiri da yawa a kan abin da ya shafi karatu da kuma salon masu karatu. Wannan tasirin ya kai ga bayan shekaru masu yawa, karatunsa da salonsa sun dauki hankulan abokai da masu karatun kur’ani da dama.
Lambar Labari: 3488150    Ranar Watsawa : 2022/11/09

Bangaren kasa da kasa, mataimakin babban limamin Juma’a na birnin Nairobi a kasar Kenya ya jaddada muhimamncin gudanar da ayyuka na ilimi a cikin masallatai.
Lambar Labari: 3481402    Ranar Watsawa : 2017/04/13