Tehran (IQNA) Majalisar koli ta al-amuran musulmi a tarayyar Najeriya ta bukaci musulman kasar su fara neman ganin jinjirin watan Shawwal a yammacin yau Asabar.
Lambar Labari: 3487235 Ranar Watsawa : 2022/04/30
Tehran (IQNA) Allah ya yi fitaccen malamin kur’ani Sheikh Khaled Barakat rasuwa a yau Lahadi a yankin Akkar na Lebanon.
Lambar Labari: 3484575 Ranar Watsawa : 2020/03/01
Tehran – IQNA, babban sakataren kungiyar Hizbullah akasar Lebanon ya bayyana cewa, duk da irin matsanatan takunkuman da aka kakaba wa Iran, amma ta tsaya a kan kafafunta.
Lambar Labari: 3484531 Ranar Watsawa : 2020/02/17
Sabon shugaban kasar Tunisia ya kare matsayinsa dangane da yadda yake bayar da muhimmanci ga batun palastine.
Lambar Labari: 3484153 Ranar Watsawa : 2019/10/14