iqna

IQNA

gwargwadon
Fasahar Tilawar Kur’ani   (5)
Masu karatun kur'ani da dama sun fara sha'awar karatun bayan sun ji muryar Jagora Manshawi. Domin karatun nasa yana faranta wa kunnuwa da koyi da salon karatunsa, wanda yake da wasu dabaru da siffofi, yana sanya matasa masu karantarwa a kan tafarkin ci gaba.
Lambar Labari: 3487983    Ranar Watsawa : 2022/10/09

Tehran (IQNA) Wani mai fasaha dan kasar Pakistan ya rubuta dukkan ayoyin kur'ani mai tsarki a kan fensira 8,000 a hanya ta musamman mai ban sha'awa aikin da ya dauke shi tsawon shekaru 10.
Lambar Labari: 3487138    Ranar Watsawa : 2022/04/07