iqna

IQNA

wazuwa
Me Kur’ani Ke Cewa (26)
Mutum yakan jure wahalhalu da dama a rayuwa; Duk a lokacin yaro da kuma lokacin da ya girma kuma ya kafa iyali. Alqur'ani ya jaddada cewa mutum yana rayuwa cikin kunci kuma wannan kuncin yana cikin rayuwarsa, amma menene wannan wahala?
Lambar Labari: 3487736    Ranar Watsawa : 2022/08/23