Tehran (IQNA) jagoran juyi a Iran ya yi bayani kan cikar shekaru biyu da shahadar Kasim Sulaimani.
Lambar Labari: 3486766 Ranar Watsawa : 2022/01/01
Bangaren kasa da kasa, wata majami’ar mabiya addinin kirista a kasar Ghana ta bukaci a mika sha’anin tafiya da makarantun kiristoci ga majami’u.
Lambar Labari: 3482773 Ranar Watsawa : 2018/06/20
Bangaren siyasa, Jagoran juyin juya halin muslunci a Iran Ayatollah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana riko da alkur'ani mai tsarki a matsayin babban makamin rinjaye a kan makiya da kuma samun ci gaba a dukkanin bangarori na rayuwa da kuma samun yardar Allah da kuma rabauta a lahira.
Lambar Labari: 3482605 Ranar Watsawa : 2018/04/26