IQNA - Kafofin yada labarai na kasa da kasa sun bayar da rahoton tafiyar jirgin "Hanzala" zuwa zirin Gaza cewa, wannan jirgin wani bangare na Freedom Flotilla, ya fara tafiya ne daga tashar jiragen ruwa na Syracuse da ke Sicily na kasar Italiya, fiye da wata guda bayan da sojojin yahudawan sahyoniya suka kai hari kan jirgin ruwan Madeleine zuwa zirin Gaza da aka yiwa kawanya.
15:25 , 2025 Jul 15