IQNA - Yayin da ake ci gaba da samun karuwar kyamar addinin Islama a Biritaniya, tare da kai hare-hare kan masallatai da kuma nuna wariya ga musulmi ta fuskar ilimi da aiki da kuma kafafen yada labarai, wani sabon littafi da wani marubuci dan kasar Birtaniya ya wallafa, inda ya bayyana Musulunci a matsayin makiyin Kiristanci, ya haifar da cece-kuce a bangaren masana da na siyasa na Birtaniyya.
16:34 , 2025 Jul 12