iqna

IQNA

amfanuwa
A cikin yin kowane aiki, musamman ayyuka na qwarai, dole ne a samu nasara a wurin Allah ga kowane bawa, mafificin rabo a qarshen watan Ramadan shi ne samun taimakon Allah wajen yin abin da aka so.
Lambar Labari: 3489002    Ranar Watsawa : 2023/04/18

Tehran (IQNA) Cibiyar kula da kur'ani ta Najaf Ashraf dake da alaka da Majalisar Darul Kur'ani ta Haramin Abbas (AS) ta sanar da gudanar da baje kolin kur'ani karo na uku a kan hanyar Najaf Ashraf zuwa Karbala.
Lambar Labari: 3487830    Ranar Watsawa : 2022/09/10